Al'ummar Deoband Wikimedia/Shiga ciki

This page is a translated version of the page Deoband Community Wikimedia/Members and the translation is 27% complete.
Outdated translations are marked like this.

Mamba

Deoband Community Wikimedia (DCW) yana ba da damar zama memba kyauta ga masu ba da gudummawar ayyukan Wikimedia (kamar Wikipedia) ko mahalarta cikin ƙungiya ko mutane waɗanda manufarsu ta yi daidai da ita. A halin yanzu muna tsara namu tsarin a kungiyance da sa ido domin kawo ƙarin dabarun wannan!

Mutanen da suka cancanta za su iya ƙara sunan su a jerin membobin cikin jerin haruffa. Wadanda ke kan ayyukan Wikimedia na iya son ƙarawa {{User DCW}} a shafin masu amfani domin nuna su zama memba na DCW.

DCW za ta yi farin cikin ba da taimako ga masu shigowa. Idan kuna fatan sanin yadda ake ba da gudummawa a cikin kowane shiri na DCW, da fatan za a aika imel a dcw wikimedia.org.

Mambobi


Wiki Clubs

Staff

For our staff and other contact members, please see DCW/Roles.

Inactive members

Members who have been inactive for more than a year should be mentioned here