Keuta:TPS
This page is kept for historical interest. Any grant programs, policies, or related details mentioned may be obsolete. You can find Wikimedia Foundation's current funding programs at Grants:Start. |
Taimakon Balaguro da shiga yana bada tallafin wikimedians don wikiltar wikimedia ta tarayya a abubuwan dake faruwa a duniya
Game da
Shirin Tafiya da Taimakon Habaka yana tallafawa membonin al'ummar Wikipedia_masu aikin Sakai wayen dake bada gudunmawa ga ayyukan wikimedia kamar Wikipedia ko Commons_don tafiya da kuma shiga musamman abubuwan da bana wikimedia ba.
Kuna tafiya ne don wakiltar Wikimedia ne a wasu taron? Kuna da shirye-shiryen shiga cikin himma(gabatar da jawabi? Shirya taron bits?) A wani taron ko wani taro kusa da Ku? Taimakon Balaguro & na iya taimaka maka shiga can!
Muna goyon bayan abubuwan shiga sa kai a cikin abubuwan da suka hada da manufa da ayyuka ta banyan taimakawa don biyan Balaguron Balaguron ku, ma sauki da kashe kudi. Harma muna iya aiko muku da swag Wikimedia don rarrabawa a taron!
Karin koyo game da yadda shirin yake aikin anan
Masu tallafawa shirin
Presently, the program is a collaboration between the Wikimedia Foundation, Wikimedia Deutschland, and Wikimedia CH.
Does your organization want to join the collaboration of funders? Learn more about how we operate, and please contact us!