Meta:Manufofi da Qa’idoji
Wannan manuniya ce ta manufofi da qa’idoji, wanda aka tsara dangane da iyakan su. Mafi akasarin shafuka da aka hada a kasa manufofi ne. Wasu suna da alaqa sosai da qa’idoji.
Link | Description | Iyaka |
---|---|---|
Ka’idojin amfani | Wannan na bayani aka daukakin dokoki da nauyin da kowa zai dauka wanda kowanne mai amfani da shafukan zai amince da su, kafin ya fara amfani da shafukan Wikimidiya da sauran shafukan, ko kuma sake amfani da bayanan ta. | |
Gamayyar Tsarin Gudanarwa | Wannan yana bayyana mafi ƙarancin qa’idoji da ake tsammani da kuma halin da ba a yarda da shi ba. Ya shafi duk wanda ke hulɗa da ba da gudummawa ga ayyukan Wikimedia na yanar gizo ko wajen yanar gizo. | |
Babu budadden furozi | Wannan yana haramta wa editoci gyaran shafukan Wikimidiya ta hanyar budaddun ko rufaffun wakilai | |
Tsarin sirri | Qa’idar sirrintawa ba WMF | |
ka’idojin Boyi | Akwai dokoki da dama da ke da alaka da Boyi. | |
ayyukan ofishi | Wannan ya kunshi ayyukan kan-wiki wanda ake yi dangane da wakilcin Gidauniyar | |
Manufar shawarar harshe | Yadda za ku nema daman bude shafin sabuwar harshe na wani shafi da ke wanzuwa. Wanda Kwamitin harsuna ke kula da su. | |
Manufar rufe shafuka | Wannan yana bayyana hanyoyin rufewa (ko goge) wani wiki na WMF. Kwamitin harsuna ke kula da wannan. | |
Izini na musamman na duk duniya | Ka'ida da bayani akan izini da masu gudanar da tsari da Ombudsmen ke amfani da su. | |
Ka'idar Duba masu amfani da shafi | Duba masu amfani da shafi izinin shiga da amfani. | |
Manufar la'akari | Manufar la'akari izinin shiga da amfani. | |
rollback na duk duniya | Tsarin amicewa da izinin rollback na duk duniya, da kuma ka'idojin amfani da ita. | Duba jerin sunaye |
Masu taimakawa wajen tace cin zarafi | Tsarin amincewa da salon Tace cin zarafi na damar-karantawa kadai, da ka'idojin amfani da ita. | Duba jerin sunaye |
Masu shigo da sabbin wikis | Tsarin amincewa da salon Masu shigo da sabbin wikis na kungiyoyin amfani da duniya, da ka'idojin amfani da su. | |
Haramtawar duk duniya | TSarin janye duk wata dama na yin gyara a duk ilahirin shafukan Wikimidiya wikis. | |
Dokar Lambobin sirri | Bukatar lambobin sirri ga duk masu amfani da shafukan Wikimidiya wikis. |
Link | Description |
---|---|
Ka'idojin masu gudanarwa | Bayanai da manufofi da suka shafi masu gudanar da Meta-Wiki. |
Dokar Bot | Bayanai da manufofi da suka shafi Meta-Wiki bots. |
ka’idojin Burukirat | Bayanai da manufofi da suka shafi Meta-Wiki bureaucrats. |
Ka'idojin mutumtawa | Bayanai da manufofi da suka shafi halin kirki na Meta-Wiki da waye wa. |
Ka'idojin gogewa | Tsarin da dokoki na goge shafi. |
Ka'idojin shigarwa | Nau'ikan shafukan da aka yarda da su ko kuma ba a yarda da su ba a wannan Wiki. |
Masu kula da mahada | Bayanai da manufofi da suka shafi masu gudanar da mahadar Meta-Wiki. |
Ka'idojin haramta "snowball" | Ya haramta rufe tattaunawa da sauri a wannan aikin. |
Dangantakar Meta da masu kula da shafuka | Yana bayyana dangantakar da ke tsakanin zaɓaɓɓun ma'aikatan Meta-Wiki da Stewards. |
Tutar ambaliya | [ka'idoji] Manufofi da amintattun amfani da tutar "flood" |
Kangewa daga rufe IP | [ka'idoji]' Manufofi, amintattun amfani da dokoki da suka shafe izini na kariya daga rufe IP. |
Link | Description | Iyaka |
---|---|---|
Dokar Bot | Tsarun amincewa na damar bot, da ka'idojin amfani da su. | Duba jerin sunaye |
Sysop na duk duniya | Bayanai da manufofi da suka shafi sysops na duniya. | Duba jerin sunaye |
Rashin nuna ra'ayi a cikin magana | Bayani game da manufofi daban-daban na 'Matsayi Rashin nuna ra'ayi'. | wp, wb, wn, wikt, wq, ws |
Ka'idojin tabbatar da labaran Wikinews | Ka'dojin Labaran Wikinews don bayar da tabbaci, da ake amfani da su a wasu yaruka da dama na Shafin. | wn |