Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 38 (Litinin 20 Satumba 2021) | Na gaba |
tech news Daga kungiya tech na Wikimedia. Ku sanar da wasu ma'aikatan akan sauye-sauyen nan. Ba duka sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassara na nan an tanadar.
Sauye-sauyen baya
- Growth features yanzu suna acikin yawancin Wikipedias. Ga yawancin kananan Wikipedias, a yanzu features kawai na ga kwararrun ma'aikata ne, dan gwajin features din da configure them. Features zai kuma je ga sabbin ma'aikata a farawan 20 September 2021.
- MediaWiki nada feature da zai launana linki zuwa kananan mukaloli a mabanbantan tsaruka. Kowane ma'aikaci na iya zaban yanayi da "stubs" za'a launana su. Wannan feature nada rauni sosai ga yin kokaru, da biyo bayan yin tuntuba, an share su. [1]
- Sauyin technical anyi su a MonoBook skin dan samun saukin yin gyare-gyare da cigaba da ayyuka. Wannan ya faru ne saboda a wasu kananan sauye-sauye a HTML da ya sanya MonoBook's HTML a tare da skins. Anyi kokarin saukaka impact na editoci, amma a sanar da Jon (WMF) akan wiki ko a phabricator idan anyi rehoton wani matsala.
Matsaloli
- An samu matsala da search ,akom da yua wuce. Yawancin neman bincike basu yi aiki ba na tsawon 2 hours dalilin hatsarin restart da aka samu a search servers. [2]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a test wikis da MediaWiki.org daga 21 Satumba. Zai kuma zama a manhajojin wikis da ba-Wikipedia da wasu Wikipedias daga 22 Satumba. Zai zama a dukkanin wikis daga 23 Satumba (calendar).
- meta=proofreadpage API ya sauyu. The
piprop
an sauya sunan zuwaprpiprop
. Wadanda ke amfani da API suna iya sauya code dinsu dan gujewa samun gargadi ba gaggautawa. Masu amfani da Pywikibot suma suyi upgrade zuwa 6.6.0. [3]
Sauye-sauyen nan gaba
- Reply tool zai hau kan sauran wikis a makonnin da zasu biyo. A yanzu suna cikin "Discussion tools" in Beta features a yawancin wikis. Kuma iya kashewa a Editing Preferences din ku. [4]
- Sanarwa da aka riga akayi na sauya yadda kuke samun tokens daga API an ɗan jan lokacin sa zuwa Satumba 21 saboda rashin daidaito da Pywikibot. Masu aiki da Bot na Pywikibot zasu iya bin T291202 akan yadda ake cigaban gyaran, sannan kuma su shirya yin upgrade zuwa 6.6.1 a sanda aka sake ta.
Labarin fasaha shiryawa daga Marubutan labarun fasaha sai posting daga bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.