Universal Code of Conduct/Coordinating Committee/Charter/Email/ha
Zaɓe kan Yarjejeniya don Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa
Assalamu $USERNAME,
Ina zuwa gare ku a yau don sanar da cewa lokacin jefa kuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ya buɗe yanzu. Membobin al'umma na iya jefa ƙuri'a da ba da sharhi game da kundin ta hanyar SecurePoll yanzu har zuwa 2 Fabrairu 2024. Wadanda suka bayyana ra'ayoyin ku a lokacin ci gaban Tsarukan Tirsasawa na UCoC za ku san wannan tsari saba.
Sigar na yanzu na kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa yana kan Meta-wiki tare da fassarori.
Karanta kundin, jeka jefa kuri'a kuma raba wannan bayanin ga sauran al'umma ku. Zan iya faɗi da gaba gaɗi cewa Kwamitin Gina U4C yana ɗokin halartar ku.
Ƙungiyar masu sa kai masu zaman kansu za su binciki ƙuri'u, kuma za a buga sakamakon a kan Wikimedia-l, Dandalin Dabarun Motsawa, Diff da Meta-wiki. Masu jefa ƙuri'a za su sake samun damar yin zaɓe da raba damuwar da suke da ita game da kundin tsarin mulki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,
Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail.
Plain text version
Assalamu $USERNAME, Ina zuwa gare ku a yau don sanar da cewa lokacin jefa kuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Coordinating_Committee> ya buɗe yanzu. Membobin al'umma na iya jefa ƙuri'a da ba da sharhi game da kundin ta hanyar SecurePoll yanzu har zuwa 2 Fabrairu 2024: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Coordinating_Committee/Charter/Voter_information> Wadanda suka bayyana ra'ayoyin ku a lokacin ci gaban Tsarukan Tirsasawa na UCoC <https://foundation.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Policy:Universal_Code_of_Conduct/Enforcement_guidelines> za ku san wannan tsari saba. Sigar na yanzu na kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Coordinating_Committee/Charter> yana kan Meta-wiki tare da fassarori. Karanta kundin, jeka jefa kuri'a kuma raba wannan bayanin ga sauran al'umma ku. Zan iya faɗi da gaba gaɗi cewa Kwamitin Gina U4C yana ɗokin halartar ku. Ƙungiyar masu sa kai masu zaman kansu za su binciki ƙuri'u, kuma za a buga sakamakon a kan Wikimedia-l, Dandalin Dabarun Motsawa, Diff da Meta-wiki. Masu jefa ƙuri'a za su sake samun damar yin zaɓe da raba damuwar da suke da ita game da kundin tsarin mulki. A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC, Wannan imel ɗin an tura maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka a Wikimedia Foundation. Domin cire kanku daga yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail List <https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.