Haduwan Tsarawa na Yammacin Afirka 2020
Outdated translations are marked like this.
Haduwan Tsarawa na Yammacin Afirka ta kasance shiri ne da ta fuskanci kawo muryoyin Yammacin Afirka ga gamayyar tattaunawa akan Tafiyar Tsarawa asanda zai hada fahimtar yankin a yadda ya tattaru
Muhimman Bayanai
- Kwanan wata: Oktoba 31, 2020
- Wuri: Zoom
- Vidiyo rekodin: Zoom
- Bayanai: Bayanai
- Adadin masu halarta: 92
Muradi
Haduwan Tsarawa na Wikimedia ya gudana ne dan cimma wadannan muradu:
- Karfafa shigowar alummu;
- Rubuta daftarin fasahohin da aka bijiro masu alaka da tsarawa na tafiyar
- Yada bayanai akan tafiyar tsarawan da aka bijiro zuwa ga alummu
- Gudanar da tattaunawar alummu
Masu halarta
- Abderamane Abakar Brahim
- Abdulfatai Mustapha
- Abigail York
- Aboubacar Keita
- Adaora Obuezie
- Adebayo Fawaz Tairou
- Ahmat Mahamat Tahi
- Amanda Keton
- Antoni Mtavangu
- Aquila Ayo
- Ayokanmi Oyeyem
- Azibert Abdallah
- Bobby Shabangu
- Bukola James
- Candy Khohliwe
- Chima Asogwa
- Chinelo Okonkwo-Chukwunweike
- Chris Azorbli
- Constance Azogbonon
- Douglas Erunayo
- Dumisani Ndubane
- Ebuka Hero
- EGBUNIWE CYNTHIA
- Emmanuel Yeboah
- Enock Seth Nyamador
- Erina Mukuta
- Espérance HOUNNOU
- Euphemia Uwandu
- Faith Mwanyolo
- FAUZIYAH NIHINLOLAWA ADENEKAN
- Felix Nartey
- Friday Udeji
- Gbemisola Esho
- Geoffrey Kateregga
- Gilbert Ndihokubwayo
- Haruna Shu'aibu
- Hugues Coba
- Iddy John
- Isaac Olatunde
- James Bondze
- Jamima Antwi
- Janeen Uzzell
- Jemima Antwi
- Jesse Akrofi
- John Obell
- Jonathan Oberko
- Joris Quarshie
- Joy Agyepong
- Justice Okai-Allotey
- Kaarel Vaidla
- Kamaluddeen Isa El-Kalash
- Katherine Maher
- Kayode Yussuf
- Leonard Kisuu
- Lisa Steitz-Gruwell
- Maxwell Beganim
- Mehrdad Pourzaki
- Mikaeel Sodiq
- Mo Ajala
- Mohammed Alliyu
- Nadaine Samira Iddrisu
- Nebiyu Sultan
- Nerus KOLADE
- N'fana DIAKITE
- Ngozi Perpetua
- Nkem Osuigwe
- Noreen
- Obiageli Ezeilo
- Oboubé Blanchard DJOSSOU
- Oby Ezeilo
- Onyinye Onuoha
- Rachad Sanoussi
- Rajeeb Dutta
- Rebecca Adengbono
- Ruby D-Brown
- Ryan Merkley
- Sadik Shahadu
- Sam Oyeyele
- Sami Mlouhi
- Sandister Tei
- Selorm Ayikoe
- Selorm Danyo
- Stella Agbley
- Stephen Dakyi
- Tochi Precious
- Uzoma Ozurumba
- Valentin Nasibu
- Wilson Oluoha
- Winnie Kabintie
- Yamen Bousrih
- Yves Sefu Madika
- Zita Sage
Tsammaci na Sakamakon Haduwar
una tsammanin alummu daga Yammacin Afirka su hada haduwar su ta tsarawa akan tafiyar kafin shirin na haduwar ta gamayya ta fara wacce aka sanya farawa a Nuwamba 21st da 22nd, 2020. Bayan haduwowin nan na alummu, shugabannin alummu zasu zo gaba daya taré dan su tsara da hada wani Haduwar Tsarawa ta Tafiyar na Afirka kafin ko bayan gamayyar haduwar ta duniya.